HomeTagsKano State Government

Kano State Government

‎Kwankwaso Ya Bayyana Wadanda Zasu Yi Takarar Zaben Cike Gurbi A Jam’iyyar NNPP

Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya amince da bai wa ’ya’yan ’yan Majalisar Jiha biyu da suka rasu, damar tsayawa takara, domin...

‎Gwamnan Kano Ya Yabawa Tinubu da Abba Bichi Kan Aikin Titin Wuju-Wuju a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matukar godiyarsa ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu bisa amincewar da ya bayar na sa hannun...

An Ƙone Wata Matar Aure Da Ɗanta A Kano 

Mazauna unguwar Sheka Sabuwar Gandu da ke cikin birnin Kano, sun shiga firgici a ranar Lahadi bayan kisan wata mata mai juna biyu da...

Gwamnatin Kano Za Ta Ɗauki Sabbin Malaman Makaranta 4,000

Shugaban Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Kano (SUBEB), Yusuf Kabir, ya ce hukumar na shirin daukar karin malamai 4,000 domin karfafa koyar da karatu...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

Tsohuwa Mai Shekaru 96 Ta Rasu Saman Ramin Masai A Kano

Hukumar Kwana-Kwana ta Nijar Kano ta tabbatar da rasuwar wata mata mai shekaru 96 sakamakon fadawa cikin ramin masai. A wata sanarwa da kakin hukumar,...

Gwamnatin Kano ta biya wa fursunoni 58 sun zana jarabawar NECO ta 2025

A wani muhimmin mataki na gyaran hali da rayuwar ɗaurarru, fursunoni 58 a jihar Kano ne su ka zana jarabawar kammala makarantar sakandire ta...

Most Popular

spot_img