Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗaga lasisin wasu manyan kamfanonin FinTech da bankunan microfinance, ciki har da Opay, Moniepoint da Palmpay, zuwa lasisin ƙasa,...
Al’ummar garin Dutsinma dake Jihar Katsina sun bayyana matuƙar farin ciki da jin daɗi biyo bayan zaman sulhun da aka kulla tsakanin jama’ar garuruwan...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewa yawancin mutanen Fulani da ake zargi da aikata ta'addanci da kashe kashe a sassa...
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naÉ—in sabbin manyan sakatarorin jihar.
Gwamnan ya ce an gudanar da naÉ—in bi sa cancanta...
Kungiyar matasan da ke fafutikar dorewar mulkin dimokraÉ—iyya da shugabanci nagari a jihar Kano ta yi Allah wadai da manufar Kwankwaso wajen son haddasa...