HomeTagsKatsina News

Katsina News

DA ƊUMI-ƊUMINSA: ‘Yanbindiga Sun Sako Sauran Ɗalibai 115 Da Aka Sace a Makarantar St. Mary’s, Niger

‎‘Yanbindiga sun sako rukunin ƙarshe na ɗalibai 115 da aka sace daga St. Mary’s Catholic Private Primary and Secondary School da ke ƙauyen Papiri,...

POCACOV: Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kara Zage Dama Wajen Yaki da Laifuka

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Bello Shehu, MNIM, ta shirya wani Maci na wayar da kan jama’anta kan...

C‎JTF Sun Halaka Kasurgumin Ɗan Bindiga Kacalla Isuhu Buzu A Zamfara

A Najeriya, rundunar haɗin gwiwa ta jami’an tsaro da fararen hula (JTF) a jihar Zamfara ta sanar da kashe wani shahararren kasurgumin ɗan bindiga,...

‎Lokacin Gwamnatin Babana, Sabi’u Tunde Ya Yi Ƙarfin Da Ministoci Tsoron sa Suke– Inji Fatima Buhari

Fatima Buhari, ‘yar fari ga marigayi Muhammadu Buhari, ta ce Tunde Sabiu, tsohon sakataren shugaban ƙasa, yana da babban tasiri a lokacin mulkin mahaifinta...

Kwamishinan ’Yansanda Ya Karɓi Baƙuncin Sabon Kwamandan Rundunar Sojin Saman Najeriya Da Aka Turo Katsina

Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Katsina, CP Bello Shehu, MNIM, ya karɓi bakuncin sabon Kwamandan da aka turo na Rundunar Sojin Sama ta Najeriya,...

‎Gwamnatin Benue Ta Umarci Masu Riƙe Da Muƙaman Siyasa Masu Son Tsayawa Takara Da Su Yi Murabus

‎Gwamnatin Jihar Benue ta umurci dukkan masu rike da mukaman siyasa da ke da niyyar tsayawa takara a mukaman zabe na shekarar 2027 da...

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Ƙara Aure Har Abada Ba— Inji Aisha Buhari

Uwargidan tsohon shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta ce ba ta da shirin yin aure nan gaba, inda ta bayyana cewa wannan shawara ta samo...

Za a Gudanar Da Cikakken Bincike Kan Shugaban NMDPRA– Inji ICPC

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaka da Su (ICPC) ta tabbatar da karɓar ƙorafi daga attajirin ɗan kasuwa,...

Most Popular

spot_img