HomeTagsKatsina

Katsina

Budurwa Ta Hallaka Kanta A Jihar Borno Bayan Tilasta Ma Ta Auren Dole

Wata matashiya ta kashe kanta a karamar hukumar Gubio ta jihar Borno, bayan mahaifinta ya tilasta mata aure da É—aya daga cikin abokansa.   Shafin jaridar...

Budurwa Ta Hallaka Kanta Saboda Saurayinta Ya Yi Ma Ta Kishiya A Jihar Enugu 

Wata budurwa mai shekaru 22, mai suna Odama Mary Agado, ta kashe kanta bayan ta gano saurayinta tare da wata mace a jihar Enugu.   VANGUARD...

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci, Cewar Kashim Shettima

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Ibrahim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa; nan ba da jimawa ba, za a kawo karshen matsalar tattalin arzikin...

Jami’in Kwastam Ya Rasu A Wani Otal A Katsina Bayan Ya Kwana Da Mata Uku

An samu gawar wani jami’in Hukumar Kwastam mai suna Lawal Tukur mai mukamin Assistant Superintendent of Customs (ASC) a ɗakin wani otel da ke...

Goodluck Jonathan Na Shirin Shiga Jam’iyyar HaÉ—aka Ta ADC– Majiyoyi

Wasu majiyoyi na kusa da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan, sun shaida wa jaridar Punch cewa tsohon shugaban na duba yiwuwar sake komawa...

NSCDC Ta Cika Hannunta Da Sojin Bogi A Jihar Katsina

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya Ta (NSCDC) Reshen Jihar Katsina Ta Kama wanda ake zargi da sojan gona amatsayin ma'aikacin hukumar a yan'kin unguwar...

Mutanen Wakilin Kudu ll, sun bayyana korafe-korafen su kan yadda aka raba gidan sauro a Katsina.

Ƙorafin mutanen Wakilin Kudu ll, yankin Daki Tara, Kofar Kaura, cikin birnin Katsina a kan yadda aka raba gidan sauro. 1. Dadamar mutanen yankin basu...

Bello Turji Ya Saki Mutane 32, Ya Amince Da Dakatar Da Hare-Hare a Zamfara.

Riƙaƙƙen ɗan bindiga da aka daɗe ana nema, Bello Turji, ya saki mutane 32 da ya yi garkuwa da su, tare da amincewa da...

Most Popular

spot_img