HomeTagsNews

News

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Katsina Ta Tarwatsa Hare-Haren ‘Yanbindiga A Ƙauyuka Uku Na Faskari

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Katsina tare da haɗin gwiwar jami’an sojoji, rundunarJami'an tsaron Cikin gida na KCWC, da ‘yan sa-kai, inda suka daƙile hare-hare...

NDLEA sun shirya gangamin wayar da kan al’umma kan ta’ammali da miyagun Æ™wayoyi a Katsina

A ƙoƙarin daƙile fatauci da ta'ammali da miyagun ƙwayoyi a Najeriya, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Katsina haɗin guiwa da ƙungiyar...

‎Ƴan Ɗarikar Tijjaniyya Sun Kai Adadin Miliyan 50 a Nijeriya— Sarki Sanusi II

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa adadin mabiya É—arikar Tijjaniyya a Nijeriya ya kai kusan mutum miliyan 50, yana mai cewa...

Musulman Najeriya 89,000 Ne Suka Yi Umrah a 2025– Inji Saudiyya

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun bayyana cewa kusan Musulman Najeriya 89,000 ne suka gudanar da aikin ibadar Umrah a shekarar 2025, inda kashi 92 cikin...

Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka ‘Yanbindiga 27 a Katsina

Rundunar sojojin sama ta Najeriya (NAF), a karkashin rundunar FANSAN YANMA, ta samu babban nasara a jihar Katsina bayan kai farmaki na sama da...

‎‘Yanbindiga Sun Hallaka Mutane 20, Sun Kone Rabin Wani Gari a Katsina

Aƙalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu a garin Doma, dake Karamar Hukumar Faskari, dake cikin Jihar Katsina, bayan da ’yan bindiga dauke da...

‘Yanbindiga Sun Ƙone Coci da Ofishin ‘Yansanda, Sun Sace Mutane a Jihar Neja

Rahotanni da ke shigowa daga Jihar Neja na nuni da cewa wasu yan bindiga É—auke da muggan makamai sun kai wani mummunan hari a...

NSCDC a Katsina, Ta Kama Wata Mace Bisa Zargin Cin Zarafin Yarinya Ƙarama a Mashi

Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC), reshen Jihar Katsina, ta cafke wata mace bisa zargin cin zarafi da dukan wata yarinya a garin...

Most Popular

spot_img