HomeTagsPolice

Police

Budurwa Ta Hallaka Kanta A Jihar Borno Bayan Tilasta Ma Ta Auren Dole

Wata matashiya ta kashe kanta a karamar hukumar Gubio ta jihar Borno, bayan mahaifinta ya tilasta mata aure da É—aya daga cikin abokansa.   Shafin jaridar...

An Fara Binciken Tsohon Gwamna Daga Kudanci Kan Zargin Kitsa Juyin Mulki A Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16...

Tinubu Ya Yafewa Maryam Sanda Bayan An Yanke Ma Ta Hukunci Kisa A 2020

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Maryam Sanda afuwa — matar da aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020 bayan samunta da...

‘Yansandan Katsina Sun Cafke Ƙasurgumin Barawon Mota, Tare Da Ƙwato Toyota Corolla

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina ta ce ta samu nasarar cafke wani mutum da ake zargi da satar mota tare da kwato wata...

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Katsina Ta Tarwatsa Hare-Haren ‘Yanbindiga A Ƙauyuka Uku Na Faskari

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Katsina tare da haɗin gwiwar jami’an sojoji, rundunarJami'an tsaron Cikin gida na KCWC, da ‘yan sa-kai, inda suka daƙile hare-hare...

Most Popular

spot_img