HomeTagsPolitics

politics

‎Gwamnatin Katsina Ta Biya Albashin Janairu Duk Da Raguwar Kuɗin FAAC

Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta kammala biyan albashin ma’aikatanta na watan Janairu, duk da raguwar kuɗaɗen da jihar ta samu daga Asusun Tarayya...

Cancantar Gwamna Radda Ta Sa Zamu Goya Masa Baya Ɗari Bisa Ɗari a 2027– Hon. Aminu Waziri

Hon. Aminu Waziri ya bayyana cikakken goyon bayansa, tare da bada gudummawar neman zarcewar Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, yana mai cewa,...

An Kama Tsohon Abokin Ganduje Yayin Da Yake Shirin Barin Kano

Jami’an Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano sun kama wani muhimmin mutum da ake zargi da badakalar mallakar Dala Inland Dry Port—wani shiri na biliyoyin...

Ba Da Jimawa Ba Za Mu Kawo Ƙarshen Rikicin Masarautar Kano– Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba jimawa ba za ta kawo karshen rikicin da ya daÉ—e yana faruwa kan masarautar Kano, inda mutum...

Gwamnan Kano Da Muƙarrabansa Za Su Yi Nadamar Barinmu Nan Gaba– Inji Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP na Ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da muƙarrabansa za su yi nadamar...

‎Kwankwasiyya Ta Nada Sabbin Masu Magana Da Yawunta

‎Kungiyar Kwankwasiyya ta Najeriya ta sanar da nada sabbin masu magana da yawun ta guda biyu a matsayin wani mataki na karfafa saƙonnin siyasa...

Shigar Abba APC Yanzu Zan Yi Bacci Da Ido Biyu– Inji Barau

Shigar Abba APC Yanzu Zan Yi Bacci Da Ido Biyu– Inji Barau   Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya bayyana cewa shugaba Bola...

‎Malami Ya Zargi DSS da Tauye Masa ’Yancin Kare Kansa a Kotu

‎Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da daukar matakan hana shi...

Most Popular

spot_img