Abuja office

Abuja office
45 POSTS0 COMMENTS

Hukumomin Saudiyya sun amince da binne Aminu Dantata a Madina

Gwamnatin kasar Saudiyya ta amince da binne fitaccen dan kasuwar nan na Najeriya, Aminu Dantata a birnin Madina mai alfarma. Babban sakatare mai zaman kansa,...

NUPSRAW Ta Yabawa Gwamna Radda Akan Biyan Albashin Ma’aikata Kan Kari

Kungiyar Sakatarori Da Masu Fitarwa Da Adana Bayanai Ta Kasa Reshen Arewacin Najeriya(NUPSRAW),ta yabawa Gwamna Dikko Ummaru Radda akan yadda yake biyan albashin ma'aikata...

Public Relation Officers have been urged to brace up and face the modern challenges

Public Relation Officers have been urged to brace up and face the modern challenges The Katsina State Commissioner of Information and Culture Dr. Bala Salisu...

Dalilan da su ka sa Ganduje ya yi murabus na shugabancin jam’iyyar APC

Dalilan da su ka sa Ganduje ya yi murabus na shugabancin jam'iyyar APC A cikin wani mataki da ya ba da mamaki, Abdullahi Umar Ganduje,...

NDLEA ta kama mutane 424 ɗauke da miyagun ƙwayoyi a Katsina

A ƙoƙarin da hukumar NDLEA take yi na daƙile sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Katsina, ta kama mutane 424 ɗauke da miyagun...

NDLEA sun shirya gangamin wayar da kan al’umma kan ta’ammali da miyagun Æ™wayoyi a Katsina

A ƙoƙarin daƙile fatauci da ta'ammali da miyagun ƙwayoyi a Najeriya, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Katsina haɗin guiwa da ƙungiyar...

El-Rufa’i Ya Ce Tinubu Ba Zai Ci ZaÉ“e A 2027 Ba, Sai Ya Yi Da Ƙyar Zai Zo Na Uku

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce ba ya damu da yawan sauya sheƙa da ake yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki...

Sule Lamido Na Shirin Shiga HaÉ—aka Don Kawar Da Tinubu A 2027

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga kowace haÉ—akar jam'iyyun siyasa da nufin kawar da Shugaba Bola...

Most Popular

spot_img