HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

‘Yan’ta’adda Za Su Ɗandana Kuɗar Su Kan Harin Bom a masallacin Jihar Borno– Inji Shettima

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yi Allah-wadai da harin bam da ya afku a wani masallaci da ke kasuwar Gamboru a Maiduguri, Jihar...

‎Zulum Ya Shiga Damuwa Bayan Harin Da Aka Kai Ma Masallata A Jihar

‎Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kakkausar suka kan harin kunar bakin wake da ya auku a masallacin kasuwar Gamboru da...

‎Gwamnan Plateau Ya Kaddamar Da Jami,’an Tsaro 1,450 Na Operation Rainbow

Gwamnan Jihar Plateau, Barrista Caleb Manasseh Mutfwang, a ranar Talata ya kaddamar da jami'an tsaro 1,450 da aka kammala horaswa a karkashin shirin Operation...

‎APC Ta Shirya Karɓar Gwamnan Plateau a Wata Mai Zuwa

‎Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta tabbatar da shirinta na karɓar Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, a wata mai zuwa, lamarin da ya fara...

‎Jami’an NSCDC Sunyi Ɓatan Dabo Bayan Harin ‘Yan Bindiga a Jihar Neja

Wasu jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) sun ɓace bayan wani hari da ake zargin ‘yan bindiga sun kai a wasu yankunan...

‎Gwamnan Gombe Ya Kori Wasu hadimansa Huɗu Kan Zargin Cin Zarafin Kansila

Gwamnan Jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya kori wasu hadimansa huɗu daga aiki nan take, bayan an same su da laifin cin zarafin...

Ɗaliban Katsina Za Su Koma Makaranta Daga 28 ga Watan Disamba– Gwamnatin Jiha ‎

Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da ranakun komawar daliban makarantun sakandare domin fara zangon karatu na biyu na shekarar 2025/2026, tare da bayyana jadawalin...

‎Yarjejeniyar Haraji Najeriya da Faransa Ta Haifar da Ruɗani

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta tabbatar da sanya hannu kan wata yarjejeniya ta fahimtar juna (MoU) tsakanin Hukumar Tattara Haraji ta Ƙasa (FIRS) da Hukumar...

Most Popular

spot_img