Gwamnan, ya aiwatar da wani ƙaramin sauyi a cikin Majalisar Zartaswarsa ta Jihar, inda ya sauya mukaman wasu manyan kwamishinoni guda biyu domin ƙara...
Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United FC ta ɗauki sabbin ’yan wasa bakwai domin ƙarfafa tawagarta kafin fara kakar NPFL 2025/2026.
Sabbin ’yan wasan sun...
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Katsina, CP Bello Shehu, tare da taimakon iyalai da mambobin tawagar gudanarwa, ya lakabawa jami’an ‘yan sanda dari biyar...