Wasu mambobin jam’iyyar ADC guda uku sun shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, inda suke ƙalubalantar sahihancin naɗin sabbin...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ƙuduri aniyar farfaɗo da noman Auduga da kuma kafa babbar cibiyar sarrafa...