HomeTagsBandit's

bandit's

‎Jirgin Marar Matuƙi Ya Faɗo a Dajin Kontagora, Jihar Neja

Wani jirgin marar matuƙi (drone) ya faɗo a wani daji da ke kusa da garin Kontagora, a Jihar Neja, da yammacin yau Juma'a, kamar...

‎’Yansanda A Jihar Zamfara, Sun Yi Nasarar Dakile Wani Hari Da ‘Yanbindiga Suka Kai Jihar

Rundunar ‘Yansanda a jihar Zamfara, a karkashin sashin yaki da masu satar mutane, sun yi nasarar dakile wani hari da ‘yan fashin daji suka...

Matsalolin Tsaro Za Su Zama Tarihi A Shekarar 2026– Shugaba Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen Duniya a shekarar 2026, domin murƙushe dukkan...

DA DUMI-DUMI: Bam Ya Tashi A Babbar Asibitin Jihar Kebbi

Rundunar ‘yansanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo...

Hukumomin Tsaro Sun Kama Mutane 8 Kan Zargin Ƙona Ofishin NSCDC a Katsina

Rundunar Tsaron NSCDC, reshen Jihar Katsina, ta kama mutane 8 da ake zargi da kai hari a Koramar Nayalli da ke Sabuwar Unguwar Katsina. ‎ ‎Hakan...

Sojoji Sun Dakile Harin ‘Yan ta’adda Tare Da Hallaka Ƙasurgumin Sanbindiga a Plateau

Sojojin Runduna ta 3 da kuma Joint Task Force Operation Enduring Peace (JTF OPEP) sun dakile wani shirin hari da ‘yan fashi dauke da...

DA ƊUMI-ƊUMINSA: ‘Yanbindiga Sun Sako Sauran Ɗalibai 115 Da Aka Sace a Makarantar St. Mary’s, Niger

‎‘Yanbindiga sun sako rukunin ƙarshe na ɗalibai 115 da aka sace daga St. Mary’s Catholic Private Primary and Secondary School da ke ƙauyen Papiri,...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

Most Popular

spot_img