Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Ibrahim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa; nan ba da jimawa ba, za a kawo karshen matsalar tattalin arzikin...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Lawal Faruq, da ake zargi da ƙone tsohuwar budurwarsa bayan dangantakarsu ta...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana aiki tare da Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA) domin ƙirƙirar shirye-shiryen tallafawa fursunoni bayan sun kammala zaman kurkuku...
Rahotannin sun bayyana cewa, wasu Fulani suna ƙoƙarin ƙwace wasu garuruwa da ke tsakanin kan iyakar ƙananan hukumomin Dukku (Jihar Gombe) da Darazo (Jihar...
Matashin ɗangwagwarmayar Comrade Haidar Hasheem ya ce, wa su tsirarun mutane masu ƙazamin nufi suke yada wani labari mara tushe a kafafen sada zumunta...
Shugaba Bola Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, domin ya ziyarci tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wani asibiti da ke London a ranar...