HomeTagsEFCC

EFCC

An Kama Tsohon Abokin Ganduje Yayin Da Yake Shirin Barin Kano

Jami’an Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano sun kama wani muhimmin mutum da ake zargi da badakalar mallakar Dala Inland Dry Port—wani shiri na biliyoyin...

Kotu Ta Tsare Shugaban KANSIEC da Wasu Mutum 2 Kan Zargin Badaƙalar Kuɗaɗe

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Sani Malumfashi, tare...

‎CBN Ta Ɗaga Lasisin Opay, Moniepoint, Palmpay Zuwa Matakin Ƙasa

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗaga lasisin wasu manyan kamfanonin FinTech da bankunan microfinance, ciki har da Opay, Moniepoint da Palmpay, zuwa lasisin ƙasa,...

‎Malami Ya Zargi DSS da Tauye Masa ’Yancin Kare Kansa a Kotu

‎Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da daukar matakan hana shi...

Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Belin Abubakar Malami Ranar 7 Ga Janairu

Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ɗage sauraron shari’ar tsohon Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, zuwa ranar 7 ga...

EFCC Ta Mayar Da Martani Ga Malami Kan Zargin Sanya Siyasa A Ayyukanta

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) ta ce ba ta da alaka da siyasa a yadda take gudanar da ayyukanta.   Hukumar ta...

PDP Ta Yi Tur Da Kamen Da Aka Yi Ma Tsohon Gwamna Aminu Waziri Tambuwal

Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamawa tare da tsare tsohon gwamnan jihar, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tana zargin jam’iyyar APC...

Most Popular

spot_img