Tuesday, June 16, 2026
HomeLabaraiEFCC Ta Mayar Da Martani Ga Malami Kan Zargin Sanya Siyasa A...

EFCC Ta Mayar Da Martani Ga Malami Kan Zargin Sanya Siyasa A Ayyukanta

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) ta ce ba ta da alaka da siyasa a yadda take gudanar da ayyukanta.

 

Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da take mayar da martani ga zargin da tsohon Antoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami, ya yi cewa an soke belinsa ne saboda halartar wani taron siyasa a Jihar Kebbi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments