HomeTagsKatsina News

Katsina News

SAKON ƘARSHEN SHEKARA NA KATSINA TIMES: Mun Fuskanci Barazana Da Kalubale A Shekarar 2025– Inji Malam Muhammad Danjuma Katsina

Tunda farko, ya yi godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, tare da salati da aminci ga Manzon Rahama, Annabi Muhammad (SAW), iyalansa (AS) da sahabbansa...

‎DA DUMI-DUMI: Rikici Ya Ɓarke A Sabuwar Unguwa Katsina, Mutum 1 Ya Rasu, Matasa Sun Cinna Wuta a Ofisoshin Tsaro

‎A daren jiya zuwa safiyar yau, an samu tashin hankali a Sabuwar Unguwar Kofar Kaura, lamarin da ya janyo hankalin al’umma tare da haifar...

Koriya Ta Arewa Ta Ƙera Jirgin Ruwa Da Ke Amfani Da Makamashin Nukiliya

A cewar rahoton da kafar yaɗa labarai ta ƙasar ta Fitar ta ce jirgin na dauke da makamai Masu linzami masu jagora na dabarun...

‎Majalisar Wakilai Ta Umarci A Yi Gyare-gyare a Kundin Sabbin Dokokin Haraji Bayan Samun Kura-kurai

Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin sake duba sabbin dokokin gyaran haraji da aka amince da su kwanan nan, biyo bayan zargin bambance-bambance tsakanin...

‎Ɗan Jihar Katsina Ya Sami Mukami Mai Girma a Hukumar NDLEA

Wani ɗan asalin jihar Katsina, Ahmed Idris Zakari, ya sami ƙarin girma a Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA),...

Najeriya Ta Tabbatar Da Harin Amurka Kan ‘Yan Ta’adda a Sokoto

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa Najeriya na ci gaba da haɗin gwiwar tsaro cikin tsari da ƙasashen duniya, ciki har da Amurka, domin...

Ɗaliban Katsina Za Su Koma Makaranta Daga 28 ga Watan Disamba– Gwamnatin Jiha ‎

Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da ranakun komawar daliban makarantun sakandare domin fara zangon karatu na biyu na shekarar 2025/2026, tare da bayyana jadawalin...

‎‘Yansanda Sun Jaddada Ƙara Matakan Tsaro Yayin Bukukuwan Kirsimeti

‎Yayin da ‘yan Najeriya ke shirin shiga bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara, Shugaban Rundunar ‘Yan Sanda ta Ƙasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya ba...

Most Popular

spot_img