HomeTagsNigerian Army

Nigerian Army

Rundunar Sojin Najeriya Sun Kama Wani Fitaccen Mai Garkuwa Da Mutane A Taraba

Rundunar ta kama mai suna Alhaji Abubakar Bawa a Kudancin Taraba.   Ana zargin Bawa yana da alaÆ™a da wani shahararren mai garkuwa da mutane, Umar...

Najeriya Za Ta Ɗauki Sabbin Sojoji Dubu 24, Domin Inganta Tsoron Ƙasar

Babban Hafsan Sojojin Najeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayyana shirin daukar sabbin sojoji 24,000 domin kara karfin rundunar sojin kasar a yaki...

DA ÆŠUMI-ÆŠUMI: Soja AM Yerima Ya Tsallake Rijiya Da Baya Yau A Abuja

Wani matashin jami’in Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, Lt. A.M. Yarima, wanda ya yi rashin jituwa kwanan nan da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom...

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta...

CP Bello Shehu Charges Newly Deployed Constables to Uphold Discipline and Integrity

CP Bello Shehu Charges Newly Deployed Constables to Uphold Discipline and Integrity The Katsina State Commissioner of Police, CP Bello Shehu, has charged newly passed-out...

An Fara Binciken Tsohon Gwamna Daga Kudanci Kan Zargin Kitsa Juyin Mulki A Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16...

NSCDC Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Da Sojin Sama Da Ma’aikatar Shari’a A Katsina

Hukumar Tsaro da Civil Defence ta Ƙasa (NSCDC), reshen Jihar Katsina, ta bayyana aniyarta na ƙarfafa haɗin gwiwa da Rundunar Sojin Sama da kuma...

Most Popular

spot_img