HomeTagsNigerian Post

Nigerian Post

Abinda Ya Faru Da Ni Ya Zame Min Alkhairi– Malam Bala Dorayi

Malam Bala Dorayi, wanda aka fi sani da Sarkin Yakin Karyar Ƙasar Hausa, ya bayyana cewa abin da ya faru da shi a baya...

‎Kim Jong Un Ya Zaɓi Ƴarsa Mai Shekara 13 a Matsayin Wadda Za Ta Gaje Shi ‎

Rahotanni daga National Intelligence Service (NIS) sun bayyana cewa shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, ya zaɓi ƴarsa mai shekara 13, Kim Ju...

Jami’an da Aka Kama Kan Yunkurin Juyin Mulki Za Su Ɗanɗana Kuɗarsu– Ministan Tsaro 

Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce jami’an sojojin da aka kama bisa zargin yunkurin juyin mulki da aka dakile sun san sakamakon abin...

‘Yanbindiga Sun Ƙone Coci da Ofishin ‘Yansanda, Sun Sace Mutane a Jihar Neja

Rahotanni da ke shigowa daga Jihar Neja na nuni da cewa wasu yan bindiga É—auke da muggan makamai sun kai wani mummunan hari a...

Kotu Ta Tsare Shugaban KANSIEC da Wasu Mutum 2 Kan Zargin Badaƙalar Kuɗaɗe

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Sani Malumfashi, tare...

‎CBN Ta Ɗaga Lasisin Opay, Moniepoint, Palmpay Zuwa Matakin Ƙasa

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ɗaga lasisin wasu manyan kamfanonin FinTech da bankunan microfinance, ciki har da Opay, Moniepoint da Palmpay, zuwa lasisin ƙasa,...

Jaruma Rahama Sadau, Ta Shirya Bikin Fina-finan Arewacin Najeriya

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau, ta shirya bikin É—aga darajar fina-finan Arewacin Najeriya.   Jarumar ta ce ta shirya bikin ne domin...

‎Malami Ya Zargi DSS da Tauye Masa ’Yancin Kare Kansa a Kotu

‎Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da daukar matakan hana shi...

Most Popular

spot_img