HomeTagsNigerian Post

Nigerian Post

Sojoji Sun Ceto Mutune 7 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Tsanyawa, Jihar Kano

Sojojin Operation MESA da suka haɗa da jami’an Birgediya ta 3 ta rundunar sojin Najeriya, sojojin saman Najeriya da kuma ’yansanda sun ceto mutune...

Sojojin Najeriya sun ceto Æ´an mata 12 da aka sace a Askira/Uba da ke Jihar Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto wasu ƴan mata 12 da ƴan Boko Haram/ISWAP suka sace a yankin Mussa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba, a...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

Rundunar Sojin Najeriya Sun Kama Wani Fitaccen Mai Garkuwa Da Mutane A Taraba

Rundunar ta kama mai suna Alhaji Abubakar Bawa a Kudancin Taraba.   Ana zargin Bawa yana da alaÆ™a da wani shahararren mai garkuwa da mutane, Umar...

Rundunar Sojin Sama Ta Yi Luguden Wuta Kan MaÉ“oyar Yanta’adda A Dajin Sambisa

Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa ta ce ta Æ™addamar da luguden wuta mai Æ™arfi a Arra, wani sanannen mafakar Æ´an ta’adda a Sambisa.   Wannan na...

Najeriya Za Ta Ɗauki Sabbin Sojoji Dubu 24, Domin Inganta Tsoron Ƙasar

Babban Hafsan Sojojin Najeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayyana shirin daukar sabbin sojoji 24,000 domin kara karfin rundunar sojin kasar a yaki...

‎DA ƊUMI-ƊUMI: ’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai 25 a Kebbi, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta

‎Fargaba da tashin hankali sun mamaye al’ummar Maga, cikin ƙaramar hukumar Danko/Wasagu ta jihar Kebbi, bayan wasu ’yan bindiga sun afka Government Girls Comprehensive...

Za mu Æ™arar da ‘Yanbindiga a shekara É—aya idan har Gwamnati za ta goya mana baya– inji CJTF

Haɗakar Jami'an Tsaron Sa-kai na Ƙasa (CJTF) ta ci alwashin karar da ƴanbindiga da ke addabar wasu sassa na Arewacin Nijeriya a cikin shekara...

Most Popular

spot_img