Hon. Aminu Waziri ya bayyana cikakken goyon bayansa, tare da bada gudummawar neman zarcewar Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, yana mai cewa,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran New Nigeria People’s Party (NNPP), Sen Rabiu Musa Kwankwaso, na nazarin yiwuwar haɗa kai da tsohon Mataimakin Shugaban...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na Labour Party (LP), Peter Obi, na dab da shiga jam’iyyar ADC, gabanin babban zaɓen shekarar 2027.
Wata majiya a...
Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya amince da bai wa ’ya’yan ’yan Majalisar Jiha biyu da suka rasu, damar tsayawa takara, domin...
‎Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta tabbatar da shirinta na karɓar Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, a wata mai zuwa, lamarin da ya fara...
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa babban dalilin da ya janyo rashin nasararsa a zaben shugaban kasa na shekarar 2015 shi...