Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naÉ—in sabbin manyan sakatarorin jihar.
Gwamnan ya ce an gudanar da naÉ—in bi sa cancanta...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran New Nigeria People’s Party (NNPP), Sen Rabiu Musa Kwankwaso, na nazarin yiwuwar haɗa kai da tsohon Mataimakin Shugaban...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ɗage sauraron shari’ar tsohon Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, zuwa ranar 7 ga...