Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16...
Shugaban ƙungiyar kananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), reshen Jihar Edo, Sunny Ekpetika Ekpeson, ya umarci shugabannin kananan hukumomi 18 da ke cikin jihar su...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Ibrahim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa; nan ba da jimawa ba, za a kawo karshen matsalar tattalin arzikin...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Lawal Faruq, da ake zargi da ƙone tsohuwar budurwarsa bayan dangantakarsu ta...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana aiki tare da Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA) domin ƙirƙirar shirye-shiryen tallafawa fursunoni bayan sun kammala zaman kurkuku...