HomeTagsBola Ahmed Tinubu

Bola Ahmed Tinubu

‎Wata Mata Ta Rasu A Kano Bisa Zargin Sakacin Likitoci

Wata mata mai suna Aishatu Umar, mazauniyar Jihar Kano, ta rasu da misalin ƙarfe 1:00 na dare bayan shafe tsawon watanni tana fama da...

Daga Cikin Kasafin 2026, An Ware Naira Biliyan 1.07 Don Gyaran Gidan Tinubu da Shettima

Gwamnatin tarayya ta ware Naira biliyan 1.07 domin gyaran gidajen Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima a kasafin kuÉ—in 2026, lamarin da...

Mutane 22 Sun Rasu A HaÉ—urran Mota Tsakanin Hanyar Abuja da Kaduna

Mutane 12 sun mutu a kauyen Gada-Biyu da ke kan titin Abuja zuwa Lokoja bayan wata tirela mai É—auke da gawayi ta buge mutane...

DA DUMI-DUMI: Trump Ya Sake Yin Barazana Kan ÆŠaukar Matakin Hari Ga ‘Yan Najeriya

Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙara jefa sabuwar barazana ga Gwamnatin Najeriya, yana cewa zai ɗauki matakai masu tsauri ciki har da yuwuwar amfani...

Gwamnatin Gombe Ta Bai Wa Iyalan ’Yanjarida 7 Da Suka Rasu Tallafin Miliyan 14

Gwamnatin Jihar Gombe ta raba naira miliyan 14 ga iyalan ’yan jarida bakwai da suka rasu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru...

Kwankwaso Na Nazarin Hada Kai da Atiku da Obi Domin Shiga ADC

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran New Nigeria People’s Party (NNPP), Sen Rabiu Musa Kwankwaso, na nazarin yiwuwar haɗa kai da tsohon Mataimakin Shugaban...

Manufar Kwankwaso Ita Ce Haddasa Rikicin Siyasa Da Bautar da Jama’ar Jihar Kano Kan Siyasa- Kano Youth Democratic Agenda

Kungiyar matasan da ke fafutikar dorewar mulkin dimokraÉ—iyya da shugabanci nagari a jihar Kano ta yi Allah wadai da manufar Kwankwaso wajen son haddasa...

Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Belin Abubakar Malami Ranar 7 Ga Janairu

Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ɗage sauraron shari’ar tsohon Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, zuwa ranar 7 ga...

Most Popular

spot_img