HomeTagsNews

News

‘Yansanda Sun Kama ‘Yanbindigar Da Bidiyonsu Ya Yaɗu Su Na Nuna Makamai da Kuɗaɗe a Kwara

Rundunar ƴansandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja...

Najeriya Ta Tabbatar Da Harin Amurka Kan ‘Yan Ta’adda a Sokoto

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa Najeriya na ci gaba da haɗin gwiwar tsaro cikin tsari da ƙasashen duniya, ciki har da Amurka, domin...

Sojoji Sun Dakile Harin ‘Yan ta’adda Tare Da Hallaka Ƙasurgumin Sanbindiga a Plateau

Sojojin Runduna ta 3 da kuma Joint Task Force Operation Enduring Peace (JTF OPEP) sun dakile wani shirin hari da ‘yan fashi dauke da...

Tinubu Ya Amince Da Ƙarin Albashi Kashi 40 Ga Mambobin ASUU

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta nuna farin ciki bayan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ƙarin albashi da kashi 40...

‎Zulum Ya Shiga Damuwa Bayan Harin Da Aka Kai Ma Masallata A Jihar

‎Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kakkausar suka kan harin kunar bakin wake da ya auku a masallacin kasuwar Gamboru da...

‎APC Ta Shirya Karɓar Gwamnan Plateau a Wata Mai Zuwa

‎Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta tabbatar da shirinta na karɓar Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, a wata mai zuwa, lamarin da ya fara...

‎Jami’an NSCDC Sunyi Ɓatan Dabo Bayan Harin ‘Yan Bindiga a Jihar Neja

Wasu jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) sun ɓace bayan wani hari da ake zargin ‘yan bindiga sun kai a wasu yankunan...

‎Gwamnan Gombe Ya Kori Wasu hadimansa Huɗu Kan Zargin Cin Zarafin Kansila

Gwamnan Jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya kori wasu hadimansa huɗu daga aiki nan take, bayan an same su da laifin cin zarafin...

Most Popular

spot_img