HomeTagsNews

News

CAC Ta Soke Rijistar Ƙungiyar Matasan Nijeriya (NYCN) Bisa Rikicin Shugabanci

Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Ƙasa (CAC) ta sanar da cewa ta soke rijistar Ƙungiyar Matasan Nijeriya (NYCN), sakamakon rikicin shugabanci da ya daɗe yana...

Goodluck Jonathan Na Shirin Shiga Jam’iyyar Haɗaka Ta ADC– Majiyoyi

Wasu majiyoyi na kusa da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan, sun shaida wa jaridar Punch cewa tsohon shugaban na duba yiwuwar sake komawa...

Rikicin Boko Haram Ya Fi Yadda Ake Zato Rikitarwa- Inji Goodluck Jonathan Tsohon

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya ce rikicin Boko Haram ya fi rikice-rikicen da Najeriya ta taɓa fuskanta rikitarwa, yana mai bayyana cewa a...

Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya Yi Alƙawarin Samar Da Takardun Naira Masu Tsafta

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta.   Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga...

Gwamna Abba Ya Aika Sunayen Kwamishinoni Biyu Zuwa Majalisar Dokokin Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aika sunayen mutane biyu zuwa Majalisar Dokokin Kano domin tantancewa a matsayin sabbin Kwamishinoni kuma mambobin...

Hukumar NSCDC A Katsina Ta Yi Sabon Shugaba

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Katsina ta samu sabon kwamanda bayan sauyin shugabanci da ya gudana a ranar Litinin, 22 ga watan Satumba,...

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People By Ahmad Fatima Garba When people think about heart problems, they often imagine older adults battling high...

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da Ɗan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da Ɗan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu Daga Ɗanjuma Katsina Masana tarihi sun ce aikin jarida ya...

Most Popular

spot_img