HomeTagsNigerian News

Nigerian News

Sojoji Sun Dakile Harin ‘Yan ta’adda Tare Da Hallaka Ƙasurgumin Sanbindiga a Plateau

Sojojin Runduna ta 3 da kuma Joint Task Force Operation Enduring Peace (JTF OPEP) sun dakile wani shirin hari da ‘yan fashi dauke da...

‎Mataimakin Gwamnan Bayelsa Ya Yanke Jiki Ya Fadi Ana Tsaka Da Aikin Ofis

Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya yanke jiki ya fadi yayin da yake tsaka da gudanar da ayyukansa a ofis ɗinsa da...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

Rundunar Sojin Sama Ta Yi Luguden Wuta Kan Maɓoyar Yanta’adda A Dajin Sambisa

Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa ta ce ta ƙaddamar da luguden wuta mai ƙarfi a Arra, wani sanannen mafakar ƴan ta’adda a Sambisa.   Wannan na...

Najeriya Za Ta Ɗauki Sabbin Sojoji Dubu 24, Domin Inganta Tsoron Ƙasar

Babban Hafsan Sojojin Najeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayyana shirin daukar sabbin sojoji 24,000 domin kara karfin rundunar sojin kasar a yaki...

DA ƊUMI-ƊUMI: Soja AM Yerima Ya Tsallake Rijiya Da Baya Yau A Abuja

Wani matashin jami’in Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, Lt. A.M. Yarima, wanda ya yi rashin jituwa kwanan nan da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom...

Za mu ƙarar da ‘Yanbindiga a shekara ɗaya idan har Gwamnati za ta goya mana baya– inji CJTF

Haɗakar Jami'an Tsaron Sa-kai na Ƙasa (CJTF) ta ci alwashin karar da ƴanbindiga da ke addabar wasu sassa na Arewacin Nijeriya a cikin shekara...

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta...

Most Popular

spot_img