HomeTagsPDP

PDP

‎Kwankwaso Ya Bayyana Wadanda Zasu Yi Takarar Zaben Cike Gurbi A Jam’iyyar NNPP

Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya amince da bai wa ’ya’yan ’yan Majalisar Jiha biyu da suka rasu, damar tsayawa takara, domin...

‎APC Ta Shirya Karɓar Gwamnan Plateau a Wata Mai Zuwa

‎Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta tabbatar da shirinta na karɓar Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, a wata mai zuwa, lamarin da ya fara...

Tsohon gwamnan Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya koma jam’iyar APC

Bafarawa da magoya bayansa sun bayyana komawa jam'iyar APC a babban xakin taro na gidansa dake jihar Sakkwato a ranar Laraba.   Tsohon Gwamnan ya ce...

Buhari Ya Kada Ni Ne A Zaben 2015 Saboda Zagon Ƙasa Da Nakusa Dani Sukai Min -Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa babban dalilin da ya janyo rashin nasararsa a zaben shugaban kasa na shekarar 2015 shi...

‘Yan Tsagin Wike Sun Gindaya Wa PDP Sabbin Sharudda Kafin Babban Taro

Wasu ƴaƴan jam'iyyar PDP da ake ganin ƴan tsagin Ministan Abuja, Nyesom Wike ne sun gudanar da wani taro a daren jiya Litinin a...

Har Yanzu Ba Mu Ayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Takarar Kujerar Majalisar Anambra Ba- INEC

Anambra, 16 ga Agusta 2025 – Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa tana ci gaba da tattara sakamakon...

PDP da APC Sun Fusata Kan Hukuncin Kotun Kanada Na Dangantasu Da Ta’addanci

Wata kotun tarayya a ƙasar Kanada ta haifar da cece-kuce bayan da ta danganta manyan jam’iyyun siyasa na Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) da...

PDP Ta Yi Tur Da Kamen Da Aka Yi Ma Tsohon Gwamna Aminu Waziri Tambuwal

Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamawa tare da tsare tsohon gwamnan jihar, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tana zargin jam’iyyar APC...

Most Popular

spot_img