HomeSashen HausaEFCC Ta Mayar Da Martani Ga Malami Kan Zargin Sanya Siyasa A...

EFCC Ta Mayar Da Martani Ga Malami Kan Zargin Sanya Siyasa A Ayyukanta

-

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) ta ce ba ta da alaka da siyasa a yadda take gudanar da ayyukanta.

 

Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da take mayar da martani ga zargin da tsohon Antoni Janar na Tarayya, Abubakar Malami, ya yi cewa an soke belinsa ne saboda halartar wani taron siyasa a Jihar Kebbi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Musulman Najeriya 89,000 Ne Suka Yi Umrah a 2025– Inji Saudiyya

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun bayyana cewa kusan Musulman Najeriya 89,000 ne suka gudanar da aikin ibadar Umrah a shekarar 2025, inda kashi 92 cikin 100...

Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka ‘Yanbindiga 27 a Katsina

Rundunar sojojin sama ta Najeriya (NAF), a karkashin rundunar FANSAN YANMA, ta samu babban nasara a jihar Katsina bayan kai farmaki na sama da ya...

Most Popular