A ƙoƙarin daƙile fatauci da ta'ammali da miyagun ƙwayoyi a Najeriya, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Katsina haɗin guiwa da ƙungiyar...
Jagororin jam'iyyun hamayya na Najeriya a ƙarƙashin inuwar ƙungiyar hadaƙa ta Nigeria National Coalition Group (NNCG) na neman rajistar All Democratic Alliance (ADA) domin...
Gidauniyar Resilience and Unity Humanitarian Foundation (RUHF) ta shirya wani taron horaswa ga daliban da ke koyon aikin jinya da ungozoma a makarantar Qasimu...